Tsadar makamashi: Yadda masu karamin karfi suka koma amfani da gawayi
Yau shirin zai yi nazari ne game da yadda masu karamin karfi a Najeriya suka raja’a da amfani da gawayi wajen girke girke da amfanin yau da kullum sakamakon dan karen tsadar da makamashin iskar Gas ya yi a kasar.