Turai: Mai yiwuwa kakar wasa ta bana ba za ta sauya zani ba - Masana
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci tare AbduRahman Gambo ya leka Turai ne don duba kamun ludayin manyan kungiyoyin nahiyar a sabuwar kakar wasan da aka fara.