Sign up to save your podcasts
Or
Shirin na yau zai mayar da hankali a matakin hukumar raya al’adu ta majalisar dinkin duniya UNESCO na sanya hawan dabar Kano a arewacin Najeriya cikin kundinta na al’adun duniya.
Bincike ya nuna cewar an fara gudanar da al’adar hawa daba a lokutan bikin karamar Sallah da Babba tun kafin jihadin shehu Usman Dan fodio zamanin Sarkin Kano Rumfa.

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners