UNESCO ta zabi salon kidan rumba don mayar da shi gadon Duniya
Shirin al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda hukumar UNESCO ta fifita salon kidan Rumba tare da mayar da shi gadon duniya, A yi saurare lafiya.