UNICEF ta samu nasara wajen rage yawaitar mace-macen yara a Najeriya
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan nasarorin da Hukumar Kula da Ilimin Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta samu a Najeriya ta rage mutuwar kananan yara da shayar da jarirai nonon uwa zalla da kuma yaki da auren wuri.