Waiwaye a kan shirye shiryen 'Ilimi Hasken Rayuwa'
A wannan makon, Bashir Ibrahim Idris zai yi mana waiwaye ne a kan shirye shiryen 'Ilimi Hasken Rayuwa' da aka gabatar a baya, albarkacin bikin cikar sashen Hausa na Radio France internationale shekaru 14 da kafuwa.