Wani Injiniya a Bauchi ya kirkiro na'urar girki mai amfani da hasken rana
A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon Bashir Ibrahim Idris ya kawo tattaunawa da wani matashin injiniya a Najeriya, mai suna Hamza Abubakar, wanda ya kera wata na'urar girki mai amfani da hasken rana.