Jihar Kano dake Najeriya na daya daga cikin yankunan kasar da ake da dimbin mabarata da yanzu haka ke samun cigaba a fannin ilimi, yayin da wasu daidaiku suka raja'a zuwa wannan muguwar dabi'a ta barace baraace.
A cikin shirin ilimi hasken rayuwa, Bashir Ibrahim ya kawo mana cikakken labarin kan wannan matashi mai lallurar makanta wanda ya samu kansa a jerin malamai dake koyarwa.
Sai ku biyo mu.