Wasanni - Halin da ake cikin a game da wasan tseren keke a Nijar
A cikin shirin 'Duniyar wasanni' Abdoulaye Issa ya yi mana nazari a game da halin da wasan tseren keke ke ciki a Jamhuriyar NIjar, da kuma yadda wasu ke kokarin farfado da wasan da yayi likimo.