Wasanni - Hasashen masana kan kungiyoyi 4 da suka rage a gasar zakarun Turai ta bana
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da wasan matakin daf da na karshe zagaye na biyu na gasar neman cin kofin zakarun Turai inda kallo ya koma sama kan yadda zata kaya tsakanin Chelsea ta Real Madrid.