Wasanni - Kalubalen da matasan Najeriya ke fuskanta a fannin ci gaban wasanni
Shirin Duniyar Wasanni na wannan rana tare da Abdullahi Issa ya tattauna kan yadda ake fuskantar koma bayan a fannin ci gaban wasanni tsakanin matasa a Najeriya.