Wasanni - Koma bayan wasannin motsa jiki a Najeriya
A wani sabon kokari na farfado da wasannin matasa daga tushe, a kwanakin baya Ministan Wasannin Nigeria Sunday Dare, ya gana da shugabannin hukumar wasan kwallon kafa ta duniya wato FIFA, inda suka tattauna a kan hanyoyin farfado da wasannin motsa jiki na matasa a Nigeria.