Wasanni - Najeriya ba ta taka rawar gani a gasar wasannin Olympics ta Tokyo 2020 ba
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya yi dubi ne da gasar Olympics da ke gudana a birnin Tokyo na kasar Japan, musamman yadda akasarin 'yan wasan motsa jiki na Najeriya suka gaza yin rawar gaban hantsi.