Wasanni - Rabuwar Messi da Barcelona ta girgiza duniyar kwallo
Shirin Duniyar Wasanni na wannan rana tare da AbduRahman Gambo Ahmad ya tattauna kan rabuwar Barcelona da gwarzon dan wasanta Lionel Messi, bayan shafe shekaru fiye da 20 suna tare.