Wasanni - Sabuwar gasar kwambalar kwallon kafar Mata a Jamhuriyyar Nijar
Shirin Duniyar wasanni tare da Abdoulaye Issa na wannan mako ya tabo tasirin sabuwar gasar kwambalar kwallon kafar mata a jamhuriyar Nijar a wani yunkuri na sake shigar da mata cikin harkokin wasanni. Ayi saurare Lafiya.