Daga cikin tikitin 24 ko mu ce 23 bayan da Kamaru mai masaukin baki, kasashe 13 ne aka tabbatar da sun samu na su tikiti ga zaman da ake yanzu.
Daga cikin bakin da ake da su a wannan ganggami ,za mu iya zana tsibirin Comoros, Gambia, Gabon , Guinee Equatorial, Masar, Tunisia, Senegal ,Zimbabwe ,Ghana ,Burkina Faso , Mali ,Guinee Conakry.