Wasanni - Yadda Chelsea ta zama zakarar Turai bayan lallasa Manchester City
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya mayar da hankali kan wasan karshe na cin kofin zakarun Turai da Chelsea ta zama zakara bayan lallasa Manchester City da kwallo 1 mai ban haushi.