Wasanni - Yadda kasashen Turai suka kara da juna a gasar Euro rukunin kasashe 16
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdoulaye Issa na kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi wasanni a sassa daban-daban na Duniya, inda shirin a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda zango wasannin kasashe 16 na gasar cin kofin Turai ta Euro 2020 ya gudana.