Wasanni - Za'a fara gasar wasannin kasashen Turai ta EURO 2020 cikin wannan mako
Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya maida hankali ne kan gasar wasannin neman cin kwallon kafar Turai wato EURO 2020 wadda za'a soma a wannan mako, inda kasashe 24 zasu barje gumi don fidda zakara daga cikin su.