A cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' Bashir ibrahim Idris ya yi tattaki zuwa jami'ar Jos da ke jihar Filato a Najeriya, inda wasu dalibai suka kera motar wasanni, wato sports car. Bashir ya tattauna da wadannan dalibai da malamansu.