Wasu na ganin kyautar Balon d'Or ta rasa tagomashi a yanzu
A cikin shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, Adurrahman Gambo Ahmad ya duba batun kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa ta duniya ta Balon d'Or da dan wasan PSG Lionel Messi ya lashe kwanan nan, inda wasu masu sharhi ke ganin ta rasa tagomashinta.