Ya kamata a rika daukar cutar makero da muhimmanci - Kwararru
Shirin na wannan mako zai maida hankali ne kan cutar makero, guda cikin cutukan fatar da ke matsayin ruwan dare a wannan lokaci musamman tsakanin kananan yara.