Wasanni

Yadda aka kammala wasannin farko na rukuni a gasar AFCON


Listen Later

Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan lokaci zayyi duba ne akan yadda aka kammala wasannin farko na matakin rukuni da kuma yadda aka faro na biyu a gasar AFCON da ke gudana a Ivory Coast. An kuma fara wasannin ne da karawar da aka yi tsakanin Equatorial Guinea Guinea-Bissau, inda Equatorial Guinea ta samu nasara akan Guinea-Bissau da ci 4-2.

Sai kuma wasa na biyu da aka yi a rukunin na A tsakanin Najeriya da Ivory Coast mai masaukin baki, kuma kwallo daya mai ban haushi da zura tawagar Super Eagles ta Najeriya ta zura ta hannun William Troost-Ekong ce ta bada nasara a wasan.

Wannan nasara ta farko da Super Eagles ta samu a rukunin A, ta farfado da fatan Najeriya na kai wa zagaye na biyu a gasar lashe kofin Afrika, yayinda ita kuwa Ivory Coast hannun agogo ya koma mata baya.

Ku lastsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.......

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners