Yadda aka kaya a gasar cin kofin duniya ta mata 2023
Shirin a wannan makon na musamman ne wanda ya yi duba gameda gasar lashe kofin duniya ta mata da aka kammala.Wannan ne karo na farko da kasashe biyu suka karbi bakuncin gasar lashe kofin duniya ta mata, kuma aka kara yawan kasashen da ke halartar gasar daga kasashe 24 zuwa 32.