Sign up to save your podcasts
Or
Kamar yadda labari ya karaɗe kafafen yada labarai, ƙaasa da mako guda bayan da hukumar kwastan a Najeriya ta sanar da buɗe shafin yanar gizo don aikewa da takardun neman ɗaukar jami’ai kimanin dubu 4, sama da masu neman wannan aiki dubu dari 5 ne suka gabatar da buƙatunsu.
Wannan al’amari ne da ke faruwa a kowace ma’aikata a duk lokacin da aka sanar da buƙatar ɗaukar ma’aikata.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Abida Shu'aibu Baraza.

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners