Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda cire tallafin mai a ya shafi harkar ilimi a Najeriya


Listen Later

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' ya yi nazarari ne kan cire tallafin mai da sabuwar gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ta yi, inda a lokacin da ya ke gabatar da jawabi jim kadan bayan rantsar da shi, Tinubu ya sanar da janye biyan kudin tallafin mai da gwamnatin kasar ke yi, lamarin da ya sa farashin makamashin ya yi tashin gwauron zabi, kuma ya haifar da karin matsin rayuwa a kasar musamman a  bangaren marasa karfi.

Iyaye da daliban abin ya shafe su, ganin yadda matakin ya tilasta wasu iyaye fara tunanin sauyawa 'ya'yansu makaranta sabida kasa iya ci gaba da biyan kudin motar da ake kai su makaranta don neman ilimi, a dayan bangaren ma, al'amarin ya shafi su kansu malaman makartu tun daga matakin Firamari da Sakandari da ma manyan makarantu.

Ku latsa alamar sauti donjin cikakken shirin..........

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Ilimi Hasken RayuwaBy RFI Hausa


More shows like Ilimi Hasken Rayuwa

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners