Yadda cutar kyanda ta addabi kananan yara a Najeriya daga 2018
Shirin a wannan makon ya mayar da hankali kan cutar kyanda, cutar da a Najeriya alkaluma suka nuna yadda ta harbi kananan yara ‘yan kasa da shekaru 5 akalla dubu dubu 50 daga 2018 zuwa bara ciki har da yara kimanin dari 3 da ta kashe.