Yadda daliban Nijar za su samu guraben karatu a Faransa
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne kan wani shiri na samar wa dalibai 'yan Nijar guraben karatun a Faransa da wasu kasashen ketare.