Yadda farashin magunguna ya yi tsada dai dai lokacin da ake ganin bullar cutuka
Shirin Lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan ya mayar da hankali kan yadda ake fuskantar tsadar magunguna a asibitocin Najeriya dai dai lokacin da ake tsaka da ganin bullar cutuka daban-daban, musamman a jihar Kano ta arewacin kasar mai yawan jama'a. Ayi saurare Lafiya.