Yadda jama'a za su bai wa lafiyarsu kariya a lokacin zabe
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wanna mako ya kawo mana yadda jama'a za su duba lafiyarsu ne a lakcin zabuka. Wannnan maudu'i na zuwa ne bisa la'akari da yadda jama'a da dama suka samu rauni, wasu kuma suka mutu saboda tarzomar da ta tashi a lokacin zaben shugaban kasa a Najeriya.