Yadda kungiyoyin kwallon kafar Turai ke raba gari da koca kocai a kakar bana
Shirin 'Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazara dangane da yadda kungiyoyin kwallon kafar Turai ke raba gari da masu horas da tawagoginsu, inda kawo yanzu sama da koca-kocai 10 suka rabu da aikinsu a kakar bana, yayin da wasu ke cikin tsaka mai wuya.