Yadda kwallon kafa ke bada gudunmuwa wajen samar da hadin kai a Najeriya
Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda wani dan Arewacin Najeriya Alhaji Abdullahi Miko Nakeli, ya samar da kungiyar kwallon kafa ta Spatters football club a Jahar Lagos yankin Kudancin kasar, da ke baiwa matasa damar samun manyan kungiyoyi a ciki da wajen Najeriya.