Yadda magoya baya ke haddasawa kungiyoyi koma baya a Firimiyar Najeriya
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya yi duba kan yadda a wasu lokuta magoya bayan kungiyoyin kwallon kafa a Najeriya ke janyowa kungiyoyin da su ke goyawa baya gagarumar koma baya a wasu lokutan har da tara ko zaftare maki.