Yadda makarantar firamaren Rahmaniyya ta samu tagomashin Gini
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna ya duba yadda Makarantar Firamaren Rahmaniyya da ke garin Farawa a jihar Kano ya samu tagomashin ginin makaranta bayan wani rahotan da ke bayyana mawuyacin halin da dalibai ke fukanta wajen neman ilimi ta yadda su ke karatu a karkashin bishiyu.