Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da bullar sabbin cututtuka a duniya a daidai lokacin da ake fama da tsoffin cutuka da ke ci gaba da zama kalubale