Yadda shirin sauya Naira ya shafi kasashe makotan Najeriya
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan yadda sabon tsarin CBN na sauya takardar kudin Naira ya shafi kasashe makwabta da suka bayyana fargabarsu ta tafka gagarumar asara.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare