Yadda UNICEF ke tallafawa karatun Allo da na Boko a jihar Sokoto
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Faruk Muhammad Yabo ya mayar da hankali ne kan aikin da UNICEF ke yi a jihar Sokoto ta arewacin Najeriya a wani yunkuri na taimakawa ilimin kananan yara a makarantun allo da na boko da nufin samar musu da rayuwa mai inganci.