Al'adun Gargajiya

Yadda wasan Tabastaka ke taka rawa a fannin zaman lafiya a Nijar


Listen Later

Shirin "Al'adunmu na Gado" a wannan makon ya yi duba ne akan yadda wasan gargajiya na Tabastaka ke ta ka rawa wajen abinda ya shafi zaman lafiya a yankunan Damagaram da kuma Zindar.
Haka nan kuma, shirin ya duba yadda al'ummar Hausawa suka rungumi abincin al'adar al'ummar kasar Ghana.
Shirin bai tsaya nan ba sai da ya leka tarayyar Najeriya, inda ya kawo yadda aka gudanar da bikin nadin sabon Sarkin Kwantagora a jahar Niger da ke tsakiyar kasar.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Al'adun GargajiyaBy RFI Hausa


More shows like Al'adun Gargajiya

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners