Yadda yakin Rasha a Ukraine ya shafi daliban Najeriya da ke karatu a kasar
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris na wannan mako ya mayar da hankali kan illar da yakin Rasha a Ukraine ya haifarwa bangarori da dama ciki har da sashen Ilimi dalilin da ya sanya dubunnan daliban Najeriya da ke karatu a kasar komawa gida.