Yajin aikin jami'o'in Najeriya na barazana ga makomar dalibai
Shiirn Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne game da yajin aikin Kungiyar Jami'o'in Najeriya ASUU, inda har Sarkin Musulmin Najeriya da kuma Kungiyar Kiristocin kasar ta CAN suka tsoma baki domin daidai tsakanin ASUU da gwamnatin kasar.