'Yan Najeriya miliyan 1 da rabi na kamuwa da cutar bugawar zuciya duk shekara
Shirin lafiya jari na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba ne kan cutar bugawar zuciya ko kuma Heart Attack a turance, cutar da kididdiga ke nuna cewa yanzu haka akwai mutane fiye da miliyan 200 da ke fama da ita a sassan Duniya.