'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa kan tsadar man fetur
Kwanaki biyu bayan da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya shelanta kawo karshen tallafin man fetur, kamfanin NNPC ya sanar da karin farashin kudin wannan makamashi daga Naira 194 zuwa Naira 537 kowace lita.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare