'Yancin boye majiyoyin samun labarai a aikin jarida
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris, ya yi nazari ne game da matsalar tilasta wa 'yan jaridu bayyana majiyoyin samun labaransu, duk da cewa hakan ya saba wa doka.