Wata babbar matsala da ake fuskanta a Najeriya ita ce, yadda ratsa wasu jihohi a mota ko a ƙafa ke tattare da haɗari ga matafiya, saboda yadda ake akfa wa matafiya wasu lokuta har da kisa a waɗannan jihohi.
Shin wane alhaki ya rataya a wuyan hukumomin tsaron Najeriya don bai wa matafiya kariya a irin waɗannan jihohi?
Anya kuwa ana hukunta masu hannu a irin waɗannan hare-hare?
Danna alamar sauti don sauraron ra'ayoyin: