Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka

By RFI Hausa
Download on the App Store

Muhallinka Rayuwarka episodes

  • Ranar muhalli ta duniya: Halin da muhalli ke ciki
    Shirin wannan makon tare da Nura Ado Suleiman zai yi duba ne kan ranar Muhalli ta duniya da majalisar dinkin duniya ta ware domin jan hankali kan halin da muhallin dan adam ke ciki da kuma tasirin matsalolin sauyin yanayi ke janyowa muhallin, gami da gudanar da taruka kan yadda za a shawo kan matsalar a ranar 5 ga watan Yunin kowace shekara.
    20 min
  • Gaza samun matsaya guda tsakanin manoma da makiyaya a Najeriya
    A yau shirin batun Noma da kiwo zai waiwaya a Najeriya, ganin yadda har yanzu aka gaza samun matsaya guda tsakanin gwamnatin kasar a matakin tarayya da kuma gwamnonin jihohi musamman na yankin Kudanci, kan yadda za a bullowa matsalar rikicin manoma da makiyaya da sauran batutuwa masu alaka da matsalar ciki har da neman kawo karshen tsarin kiwon gargajiya na yawon da makiyaya a Najeriyar ke yi a tsakanin yankunan arewaci da kudancin kasar.
    20 min
  • Illolin da leda ke haifar wa muhalli
    Shirin a wannan lokaci ya sake yin waiwaye ne kan illolin da leda ke haifarwa ga muhalli sakamakon yadda ake yasar da ita ba tare da damuwa ko neman sanin irin matsalolin da za ta iya haifarwa ba, musamman ga kasar noma da ma lafiyar jikin dan adam, sai kuma gurbata muhallinsa idan aka kai ga kona ta.
    21 min
  • Yadda tabarbarewar tsaro ta yi wa lammuran da suka shafi muhalli illa
    Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman, ya yi waiwaye ne kan halin da sha’anin tsaro ke ciki a wasu yankunan arewa maso yammacin Najeriya, musamman a Zamfara, daya daga cikin jihohin da ke kan gaba wajen fuskantar hare-haren ‘yan bindiga dake kashe jama’a gami sace wasunsu domin karbar kudin fansa baya ga satar dabbobin da suke.
    Wannan matsalar tsaro ta hare-haren ‘yan bindiga da kawo yanzu aka shafe lokaci tana ciwa mutane tuwo a kwarya ta dade tana tasiri kan lamurran da suka shafi muhalli musamman ma noma kiwo da sauran dangoginsu, a yankunan karkara.
    21 min

About Muhallinka Rayuwarka

From the publisher's feed

Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).

More shows like Muhallinka Rayuwarka

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners