Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa

By RFI Hausa
Download on the App Store

Tambaya da Amsa episodes

  • Tambaya da Amsa: Tarihin Sarkin Maradi Sultan Ali Zaki
    Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da tarihin Sarkin Maradi na jamhuriyar Nijar Sultan Ali Zaki da Allah ya yi wa rasuwa cikin watan Yuni da kuma karin bayani kan manyan karafu ko duwatsu dake rikitowa daga sararin subuhana.
    20 min
  • Yadda kafafen sadarwar zamani ke samun kudaden shiga
    Kamar ko wane mako, muna kawo muku wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, da kuma amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau,  akwai wadda ke bukatar bayani kan inda kafafen sadarwar zamani kamar Twitter da Facebook da sauransu ke samun kudaden shiga, da ma irin asarar da Kamfanin Twitter ya tafka sakamakon dakatar da shi a Najeriya.
    20 min
  • Tarihin yadda falasdinawa da Yahudawa ya samo asali
    Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda ya saba a duk mako yana tuntubar kwararru ne kan tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da za a ji karin bayani kansu akwai neman sanin ko Falasdinu ba ta ba ta da rundunar sojin kanta ne da kuma neman gajeren tarihin rikicin Yahudawa da Falasdinawa.
    21 min
  • Dalilan da suka haddasa tawaye a Chadi (2)
    A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amssoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, ciki har da amsa a kan tambayar da ke neman musabbabin rikicin tawayen Chadi da sauransu. A yi sauraro lafiya.
    21 min
  • Amsa: Mene ne Cookis da kuma ci gaban hira da mawakiya Aishatou Dankwali
    Shirin 'Tambaya Da Amsa' kamar kowane mako, tare da Michel Kuduson yana zakulo wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ne, ya karanto su, kana ya samar da amsoshinsu ta wajen gudummawar kwararru. A wannan mako, shirin ya taho da tambayoyi da amsoshi, daga cikinsu akwai wacce karin bayani kan Cookis na Intanet da kuma ci gaban hira da daya daga cikin mayakiyar tawagar Sogha a jamhuriyar Nijar Aishatu dankwali.
    20 min

About Tambaya da Amsa

From the publisher's feed

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

More shows like Tambaya da Amsa

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners