Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 184 episodes available.
November 28, 2020Tambaya da Amsa - Musababin rikicin yankin Tigrea a HabashaFiraministan Habasha Abiy Ahmed ya gana da manzanin kungiyar kasashen Afrika ta AU a Addis Ababa, a wani hukunrin su na samar da mafita a yakin da ake tsakanin dakarun Habasha da na yankin Tigrea.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu saurare dangane da rikicin Tigrea....more20minPlay
November 14, 2020Tambaya da Amsa - Tarihin yadda kasar Isra'ila ta kafu da dalilan da suka sa ta yi karfiShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya yi karin bayani kan tarihin kafuwar kasar Isra'ila da kuma yadda ka yi tayi karfi wajen sarrafa manyan gwamnatocin kasashen duniya. Shirin ya kuma cika alkawarin karin bayani kan tsarin sake fasalin gudanar gwamnati a Najeriya da wasu masu ruwa datsaki ke cigaba da yin kiraye-kirayen aiwatarwa....more21minPlay
November 07, 2020Tambaya da Amsa - Bayani a kan tsamin dangantaka tsakanin Amurka da IranA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka iko mana, tare da samar da amsoshinsu da taimakon kwararru. Ayi sauraro lafiya....more20minPlay
October 31, 2020Tambaya da Amsa - Bayyanin sake fasalin kasa, wato restructuringMasu sauraren sashen hausa na rediyon Farnasa Rfi sun nemi bayani a game da sake fasalin kasa, wato restructuring da wasu ke ta neman a yi a Najeriya.Michael Kuduson ya ji ta bakin masana a cikin shirin tambaya da amsa....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 184 episodes available.