
Sign up to save your podcasts
Or


Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako kaamar kowane mako, ya kawo muku tambayoyi ne da masu sauronmu suka aiko mana, inda ya samar da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da muka amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin yadda aka yi wasu kebabbun kasashe suka samu "kujerar naki' a Kwamitin Tsaro nna Majalisar Dinkin Duniya.
Tambaya daga Alhaji Haruna Kira da Umar Ladan Baturiya daga jihar Jigawa Najeriya. So suke a banbanta musu tsakanin ta’addanci da ayyukan ‘yan bindiga. Ko akwai dokar da ke hana amfani da karfi fiye da kima a kan irin wadannan masu aikata manyan laifuka?
Me ake nufi da karbar rance na biliyoyin daloli don tallafa wa naira kamar yadda gwamnatin Najeriya ta yanzu ta yi. Mataki ne mai fa’ida?
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ ne ke zuwa ma mai sauraro daga sashen Hausa na Radio France Internationale RFI. Ana iya aiko da tambayar da ake da ita ta adireshinmu na imel a [email protected] .
‘Tambaya Da Amsa’, daga sashen Hausa na Radio France Internationale, RFI, tare da abokin nan naku, Michael Kuduson.
Shiri ne da ke kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, duk mako yake zuwa daga wannan tasha, kuma a lokaci irin wannan. Daga cikin tambayoyn da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a kan ramin nan mafi tsawo a duniya, wadda ke gabashin nahiyar Afrika, wato East African Rift.
Shirin yana zuwa muku ne da wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma a daidai wannan lokaci. A cikin Shirin wannan makon, zai amsar tambayar da ke neman Karin bayani a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya da kuma gazawarsa da ma majalisar wajen kawar da yake yake a duniya,
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micael Kuduson, mayar da hankali kan neman karin bayani dangane da musabbabin sake barkewar rikici tsakanin kungiyar Hamas ta yankin Falasdinu da Isra’ila.
Akwai kuma wasu karin tambayoyin da shirin ya yi wa masu sauraro karin bayani akai.
kamar yadda aka saba a ko wane mako shirin Tambaya da Amsa tare da Michael KJuduson, na mayar da hankali wajen amsa muhimman tambayoyin da kuka buka ci fita daga jahilcinsu. ina a wannan mako, shirin ya tabo batutuwa da dama, da suka hada da son sanin irin cutar dake kone fatar bakaken fata ta na zama farar sal.
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko, kuma a wannan makon za ku ji ci gaban amsa kan dalilan da ke haddasa girgizar kasa dama dangantaka tsakanin wannan matsala da aman wutar dutse da kasashe da dama ke fama da su.
Haka zalika akwai amsa game da tarihin Marigayi Malam Amadou mai wa'azi na jihar Damagaram a Jamhuriyyar Nijar wanda ya koma ga mahaliccinsa a ranar 3 ga watan Satumbar da muke ciki ya na da shekaru 73 a Duniya.
Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin...........
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana kan duk wani abin da ya shige musu duhu.
From the publisher's feed
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners