Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa

By RFI Hausa
Download on the App Store

Tambaya da Amsa episodes

  • Takaitaccen tarihin wasan Hotungo na gargajiyar Fulani a Nijar
    Kamar yadda aka saba, shirin 'Tambaya Da Amsa' yana zuwa  muku ne duk mako da amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin taambayoyin da aka amsa a shirin wannan makon, akwai wadda ke neman talkaiccen tarihin wasan Hotungo da Fulani ke yi a Jamhuriyar Nijar, da kuma tambayar da ta nemi sanin mahimmancin bada takardar shaidar aure a Musulunci.
    20 min
  • Menene musabbabin rikicin Sudan?
    Shiri 'Tambaya Da Amsa' yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauranmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma  lokaci iri wannan. A cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin musababbin yakin da ake yi a Sudan yanzu haka. Wannan tambayar  ma wasu ne za ku ji  amsoshinsu a cikin wannan shirn.
    20 min
  • Amsoshin tambayoyin masu saurare
    A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako, an  karanto wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu  sauraronmu suka aiko, tare da kawo amsoshinsu daidai gwargwadon iko, kamar yadda aka saba a duk mako. Daga cikin tambayoyin da aka kawo muku a cikin shirin, akwai wadda ke neman sanin inda mulkin mallaka ya samo asali, da kuma ko turawa ne kawai suka yi wannan salon mulki. wannan tambayar da ma wasu aka amsa a cikin shirin "Tambaya da Amsa" na wannan mako.
    20 min
  • Kasashen nahiyar Afirka wadanda ba a taba yi musu mulkin mallaka ba
    Kamar yadda aka saba, shirin na zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da  wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, yake kuma zuwa muku duk a mako a lokakci irin wannan. Daga  cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, har da wadda ke neman sanin ko akwai kasashen Afrika da ba a taba yi musu mulkin mallaka ba, da kumaa dalilin da suka sanya bankuna ke kara kudin ruwa. A dannan alaman sauti a kasa ko saman wannan rubutu don sauraro.
    20 min
  • Bayani a kan kayyade kudaden da kungiyoyin kwallon kafa ke kashewa wajen sayen 'yan wasa
    Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako yana dauke ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyoin da wasu daga ciin masu sauraronmu suka aiko mana. Duk mako yake zuwa muku a wannan tasha. Daga cikin tambayoyin da aka amsa a cikin shirin wannan makon, har da wadda ke neman bayani a kan kayyade kudaden da kungiyoyin wasan kwallon kafa ke kashewa wajen sayen 'yan wasa a kowace kaka. Wannan tambayar da ma wasu na kunshe a cikin shirin.
    20 min
  • Shin ko gaskiya ne fatar jikin dan Adam na da alaka da kodarsa ko hantarsa?
    Zamu bude taskar tambayoyin namu da wannan tambayar da ta fito daga Sani Mai Lange Lange Yalwa Yawuri. Yana cewa, Shin ko gaskiya ne fatar jikin dan Adam na da alaka da kodarsa ko hantarsa?. Idan haka ne, kenan duk mutumin da ke fama da cuta a fatar jikinsa, kodarsa ko hantarsa ma tana iya samun matsala?  a cikin Shirin ‘Tambaya Da Amsa’, tare da abokinku Michael Kuduson.
    20 min

About Tambaya da Amsa

From the publisher's feed

Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

More shows like Tambaya da Amsa

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners