
Sign up to save your podcasts
Or


Asabar 12 ga watan Yuni ce Ranar Dimokuradiyya a Najeriya.
Kafin a sauya ranar wannan biki, a da akan yi shi ne ranar 29 ga watan Mayu, ranar da kasar ta koma kan turbar Dimokuradiyya bayan shekaru da dama na mulkin soji.
A bana dai shekara 22 ke nan tun bayan komawa kan tsarin na Dimokuradiyya.
Ko me wannan tsari ya tsinana wa Najeriya a wadannan shekaru?
Mun tattauna da yan Najeriya a kan cigaban da aka samu; sun kuwa bayyana ra'ayoyinsu sun bayar da shawarwari.
Shirin Daga Laraba na wannan mako yayi duba izuwa hanyoyin da ya kamata abi domin da'kile satar mutane da biyan kudin fansa a Najeriya.
kana ya bayyana adadin kudaden da ake ganin an baiwa masu satar mutane a cikin shekaru tara.
A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba.
A yi sauraro lafiya
A wannan shiri, wanda shi ne na farko a jerin shirye-shiryen "Daga Laraba", muna gabatar muku da muryoyin da za ku rika ji, ciki har da Halima Djimrao, tsohuwar ma'aikaciyar Sashen Hausa na VOA. Za ku kuma ji bayani a kan mene ne podcast, bambancinsa da rediyo, da abin da ya sa Aminiya ta yanke shawarar fara podcast.
From the publisher's feed
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan…